Nollywood Actor Ali Nuhu Denies Testing Positive To Coronavirus

Ali Nuhu
Popular actor, Ali Nuhu has denied reports that he tested positive to coronavirus.

Nuhu made this known during an interview with the BBC Hausa service on Thursday.

The actor said it was unnecessary for Lagos state government and other health authorities to raise the alarm that celebrities who attended AMVCA should self-isolate.

Recall that Lagos State Government called for test to be conducted on those who attended the film award ceremony, after a guest at the ceremony had the coronavirus.

The actor revealed that despite being told to self-isolate, no health official visited him. He also revealed that NCDC had given him the all clear to carry on his normal activities.

Here's the post:View this post on Instagram

Tauraron fina-finan Kannywood, Ali Nuhu, ya ce hukumomin lafiyar Najeriya sun shaida musu cewa shi da abokan aikinsa ba sa cikin hatsarin kamuwa da coronavirus. Ali Nuhu ya shaida wa BBC cewa hukumar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta ce ba a bukatar yi musu gwajin cutar Coronavirus. . Batun yi musu gwajin ya taso ne bayan kiran da gwamnatin jihar Lagos ta yi cewa duk wanda ya halarci bikin karrama jarumai da aka gudanar a birnin na Lagos ya je a yi masa gwajin coronavirus saboda ta gano cewa wani mai dauke da cutar ya halarci bikin. . Ali Nuhu da wasu 'yan Kannywood biyar na cikin taurarin da suka halarci bikin ranar Asabar 14 ga watan Maris. . Sauran 'yan Kannywood din da suka je bikin su ne: Ado Gwanja da Abubakar Maishadda da Hassan Giggs da kuma wani mutum daya. Sai dai a tattaunawarsa da BBC ranar Laraba, tauraron ya ce hukumar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya ta gano cewa mutumin da ake zargi yana da cutar ba shi da ita. . Sun ce mu kebe kanmu za su zo su dauki samfurinmu kuma har yanzu da na yi maka magana basu zo sun dauki samfurin namu ba... su kansu sun gane cewa wannan maganar karya ce," in ji tauraron. . Ya kara da cewa jami'an hukumar NCDC sun shaida musu cewa su ci gaba da harkokinsu ba tare da wata fargaba ba, yana mai cewa "sun gaya mana idan mun ji wani abu da yake damunmu mu sanar da su." Ya zuwa yanzu dai fiye da mutum 40 ne suka kamu da cutar a Najeriya, ciki har da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasar, Malam Abba Kyari da gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed. . A karon farko tun bayan barkewar cutar a Najeriya, an samu mutum daya ya mutu sanadiyyar ta ranar Litinin ko da yake mutum biyu sun warke. . #BBCNewsHausa #BBCHausa #Coronavirus
A post shared by BBC News Hausa (@bbchausa) on


Do You like our post? Make sure you never miss any of it! Follow us on Twitter it will encourage us alot
Click here to Subscribe to our Channel

0/Post a Comment/Comments

DISCLAIMER: Comments Posted here do not reflect the opinions of EsB TV or any of our employee

Previous Post Next Post
Top Recommended Articles